iqna

IQNA

babbar cibiyar ilimi ta hauza
Sakon Jagora Na Ta’aziyyar Ayatollah Mesbah Yazdi:
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya aike da sakon ta’azziyar rasuwar Ayatollah Muhammad Mesbah Yazdi, daya daga cikin manyan malaman addini a Iran da Allah ya yi masa rasuwa a jiya.
Lambar Labari: 3485516    Ranar Watsawa : 2021/01/02